Difference between revisions of "Talk:refused"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with "<html><img align=right src="FILE"/></html>Category:TODOCategory:GlosbeTODOen <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/...")
(No difference)

Revision as of 15:40, 31 July 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> Refused in Hausa - English-Hausa Dictionary - Glosbe

refused    

Type: verb;
Simple past tense and past participle of refuse.
simple past tense and past participle of [i]refuse[/i]

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.

Refused  

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.

Similar phrases in dictionary English Hausa. (1)

refuse
yā ƙi, ƙí

Example sentences with "refused", translation memory

add example
en In 1952, Ádám, who by now was 29 years of age and married with two children, was arrested and charged when he once again refused military service.
ha A shekara ta 1952, Ádám, ɗan shekara 29 a lokacin ya yi aure da yara biyu, aka kama shi aka tuhume shi da laifin ƙin aikin soja.
en Jesus’ intellect, his judgment, and even his level of God-given authority exceeded that of anyone on earth; yet, he refused to involve himself in this matter, since he had not been granted the particular authority to do so.
ha Fahimin Yesu, hukuncinsa, da kuma iyakar iko da Allah ya ba shi ya fi na kowane mutum a duniya; duk da haka, ya ki ya saka baki cikin wannan al’amari, tun da ba a ba shi ainihin ikon ya yi haka ba.
en Job refused to turn his back on Jehovah, even when he did not understand why things had suddenly gone wrong.
ha Ayuba ya ƙi ya juya wa Jehobah baya, duk da cewa bai fahimci dalilin da ya sa abubuwa suka same shi ba.
en When he refused, the camp commander contacted Heinrich Himmler, head of the SS (Schutzstaffel, Hitler’s elite guard), and asked permission to execute Dickmann in the presence of all other camp inmates.
ha Da ya ƙi, sai shugaban sansanin ya je wajen Heinrich Himmler shugaban SS (Schutzstaffel, rukuni mai girma na masu tsaron Hitler), ya nemi izini ya kashe Dickmann a gaban dukan sauran fursunoni na sansanin.
en 12 The Scriptures tell us: “By faith Moses, when grown up, refused to be called the son of Pharaoh’s daughter, choosing to be mistreated with the people of God rather than to have the temporary enjoyment of sin, because he considered the reproach of the Christ to be riches greater than the treasures of Egypt, for he looked intently toward the payment of the reward.” —Heb.
ha 12 Littafi Mai Tsarki ya gaya mana: “Ta wurin bangaskiya Musa, sa’anda ya yi girma, ya ƙi yarda a ce da shi ɗan ɗiyar Fir’auna; yana gwammace a wulakance shi tare da mutanen Allah, da ya ji daɗin nishatsin zunubi domin ’yan kwanaki; yana maida zargi domin Kristi wadata ne mafi girma bisa ga dukiyar Masar: gama yana sauraron sakamakon.”—Ibran.
en 11:20) Israel’s opponents refused to acknowledge that God was fighting for Israel, and that led to their defeat.
ha 11:20, Littafi Mai Tsarki) Magabtan Isra’ila sun ki su amince cewa Allah yana yaki a madadin mutanensa kuma hakan ya sa an halaka su.
en However, three Hebrews —Shadrach, Meshach, and Abednego— refused to bow to the image, even on pain of death. —Daniel, chapter 3.
ha Amma, Ibraniyawa uku, Shadrach, Meshach, da Abednego, suka ƙi yin sujada, har a bakin ransu.—Daniel, sura ta 3.
en Job refused to give in; we can do the same.
ha Ayuba ya kasance da aminci sosai, mu ma za mu iya yin hakan.
en Father and Mother refused, and our captors said, “You will never return home.”
ha Mama da Baba suka ƙi, kuma sojojin suka ce, “Ba za ku taɓa koma gida ba.”
en When they refused, Jesus went ahead and healed the man.
ha Da suka ƙi su ce uffan, sai Yesu ya ci gaba ya warkar da mutumin.
en 11:23-29) Yet, he refused to give up, and his example strengthened others.
ha 11: 23-29) Amma Bulus bai karaya ba kuma misalinsa ya ƙarfafa wasu su jure.
en (1 Corinthians 15:8-10) Those whom Paul described as “superfine apostles,” as well as other opposers, refused to accept Paul and his reasoning from the Scriptures.
ha (1 Korantiyawa 15:8-10) Waɗanda Bulus ya kwatanta a matsayin “mafifitan manzannin” da kuma sauran ’yan adawa, sun ƙi su karɓi Bulus da mahawararsa na Nassosi.
en I even refused to be photographed.
ha Kai, ba na ma bari a ɗauki hotona.
en Some scholars suggest that the queen refused to obey because she chose not to degrade herself before the king’s drunken guests.
ha Wasu manazarta sun ce wataƙila sarauniyar ta ƙi yin biyayya ne domin ba ta son ta zubar da mutuncinta a gaban bakin sarki da suke cikin maye.
en After the Syrian army chief Naaman was healed of his leprosy, he offered gifts to the prophet Elisha, who refused them.
ha Alal misali, sa’ad da annabi Elisha ya warƙar da wani sojan Suriya mai suna Na’aman daga kuturtarsa, sojan ya ba shi kyauta amma annabin ya ƙi karɓa.
en She may mention that if she attended and refused to share in some act, it might cause him embarrassment, so in that sense her not attending might be best for him.
ha Tana iya gaya masa cewa zai ji kunya idan ta je kuma ba ta sa hannu cikin wasu ayyukan ba, saboda haka zai fi kyau idan ba ta je ba.
en However, Jacob refused, saying: “My son will not go down with you men, because his brother is dead and he has been left by himself.
ha Amma, Yakubu ya ƙi yana cewa: “Ɗana ba zai gangara tare da ku ba, ga ɗan’uwansa ya rasu, shi kaɗai kuwa ya ragu.
en Those who refused to give up the misuse of tobacco were to be disfellowshipped.
ha Duk waɗanda suka ƙi daina shan taba za a yi musu yankan zumunci.
en Nehemiah refused to be intimidated and calmly continued in his God-assigned work.
ha Nehemiya ya ƙi ya tsorata kuma ya ci gaba da aikin da Allah ya ce ya yi.
en 11 Job became profoundly discouraged, although he refused to curse God, as his wife urged him to do.
ha 11 Ayuba ya yi sanyin gwiwa sosai, ko da yake ya ƙi ya la’anta Allah kamar yadda matarsa ta umurce shi.
en Yet, David refused.
ha Duk da haka, Dauda ya ƙi.
en 2 As the psalmist Asaph acknowledged, however, the Israelites “did not keep the covenant of God, and in his law they refused to walk.”
ha 2 Kamar yadda mai zabura Asaph ya faɗa, Isra’ilawa “ba su kiyaye alkawarin Allah ba, suka ƙi yin tafiya cikin shari’assa.”
en Trajan praised Pliny’s handling of the cases brought before him and directed that Christians who refused to worship Roman gods be executed.
ha Trajan ya yaba wa Pliny game da yadda yake zartar da hukunci da aka kawo a gabansa kuma ya ba da umurni a kashe Kiristoci da suka ƙi su bauta wa allolin Roma.
en As foretold, Jesus ‘was despised and considered to be of no account’ by those who refused to believe the evidence.
ha Kamar yadda aka annabta, mutane da yawa marasa imani sun tsane Yesu kuma sun yi tunani cewa shi marar amfani ne.
en “By faith Moses, when grown up, refused to be called the son of Pharaoh’s daughter.”
ha Littafi Mai Tsarki ya ce: “Ta wurin bangaskiya Musa, sa’anda ya yi girma, ya ƙi yarda a ce da shi ɗan ɗiyar Fir’auna.”
Showing page 1. Found 221 sentences matching phrase "refused".Found in 6 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.