Difference between revisions of "Talk:refuses"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
(No difference)

Revision as of 15:39, 31 July 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> refuses - English-Hausa Dictionary - Glosbe

refuses

Type: verb;
Third-person singular simple present indicative form of refuse.
third-person singular simple present indicative form of refuse

Similar phrases in dictionary English Hausa. (1)

refuse
yā ƙi, ƙí

Example sentences with "refuses", translation memory

add example
en Paul’s inspired words show that a man who is able to obey this command yet refuses to do so is comparable to one who has “disowned the faith.”
ha Hurarrun kalmomin Bulus sun nuna cewa mutumin da ya ƙi bin wannan umurnin ko da zai iya yin haka, ya yi daidai da wanda ya “mūsa wa bangaskiya.”
en The word refers, not to one who lacks intelligence, but to “one who refuses to acknowledge dependence on God.”
ha Wannan furcin ba ya maganar wanda ba shi da basira, amma “wanda ya ƙi dogara ga Allah.”
en He is not known as one who makes up his mind and then refuses to be influenced by any facts that contradict him.
ha Ba za a san shi ba cewa ba ya canja shawararsa ko gaskiya ta rinjaye shi.
en The Greek word that Paul used has been defined as characterizing a “resentful spirit which refuses reconciliation” and a ‘spite that keeps a score of wrongs.’
ha Kalmar Helenanci da Bulus ya yi amfani da ita tana nufin “fushin da ke sa mutum ya ƙi sasantawa” kuma ‘ƙeta ce da ba ta mance kuskuren da aka yi ba.
en Of course, there is yet another form of damage that results when a person refuses to submit to theocratic order.
ha Da kuma wani irin lahani da ke zuwa sa’ad da mutum ya ƙi miƙa kai ga tsarin Allah.
en But a wife might choose to leave her husband if (1) he stubbornly refuses to support his family, (2) he is so violent that her health and life are in danger, or (3) his extreme opposition makes it impossible for her to worship Jehovah.—1 Corinthians 7:12, 13.
ha Amma mace zata iya barin mijinta idan (1) da taurin kai ya ƙi lura da iyalinsa, (2) idan yana nuna ƙarfi sosai da har lafiyar ta da ranta na cikin haɗari, ko kuwa (3) idan hamayyarsa ya kai ga hana ta yin sujada ga Jehovah. —1 Korinthiyawa 7: 12, 13.
en To the Christian the big man is the man who, even when he can, refuses to do so.”
ha Ga Kirista kuma mutum mai girma shi ne mutumin da ko idan ya iya ma, zai ƙi yin haka.”
en The book Step Wars quotes one woman as complaining about the way her husband tends to side with his adult children and refuses to acknowledge that they treat her unkindly.
ha An yi ƙaulin wata mata a cikin wani littafi mai suna Step Wars, tana bayyana yadda maigidanta yake goyon bayan ’ya’yansa da suka manyanta kuma ba ya bi da ita cikin ladabi.
en Sinful inclinations may try to assert themselves, but when he refuses to act on them because he calls to mind the clean teachings of Christ, he shows that sin is no longer his master. —Romans 6:12-17.
ha Nufe-nufe na zunubi suna iya neman danne shi, amma idan ya ƙi ya yi su domin ya tuna da koyarwar Kristi mai tsabta, ya nuna cewa zunubi ba ya sarauta a kansa kuma ba.—Romawa 6:12-17.
en A PROMINENT apostle refuses to draw attention to himself.
ha SANNANEN manzo ya ƙi ya jawo hankali ga kansa.
en Of course, Christian elders should give careful consideration to an accusation that a Christian refuses to support his family.
ha Hakika, ya kamata dattawa Kiristoci su mai da hankali sosai ga tuhuma cewa wani Kirista ya ƙi kula da iyalinsa.
en PICTURE DESCRIPTION: A brother refuses to join his workmates in viewing pornography.
ha BAYANI A KAN HOTO: Wani ɗan’uwa ya ƙi bin abokan aikinsa kallon batsa.
en No one who attacks his sovereignty or who refuses to submit to godly authority will be there.
ha Babu wanda yake fāɗa da ikonsa na mallaka ko kuma ke ƙin yin biyayya ga ikon Allah da zai kasance a wurin.
en In its footnote to Genesis 2:17, The Jerusalem Bible explains “the knowledge of good and evil” as “the power of deciding . . . what is good and what is evil and of acting accordingly, a claim to complete moral independence by which man refuses to recognise his status as a created being.”
ha A hasiyarsa domin Farawa 2:17, The Jerusalem Bible ya bayyana “sanin nagarta da mugunta” cewa “ikon tsai da shawarar . . . abin da ke nagarta da mugunta ne kuma aikata daidai da wannan, zaman ’yancin kai da mutum ya ƙi ya san matsayinsa na cewa shi halitta ne.”
en (1 Timothy 5:8) If such a man refuses to change his ways, the wife would have to decide whether she needs to protect her welfare and that of her children by obtaining a legal separation.
ha (1 Timothawus 5:8) Idan irin wannan mutumin ya ƙi canja halayensa, matar za ta iya yanke shawarar ko tana so ta kāre kanta da na ’ya’yanta ta wajen rabuwa.
en The Egyptian ruler defiantly refuses.
ha Masaraucin Masar don reni ya ƙi.
en But Job refuses to “curse God.” —Job 2:9.
ha Amma Ayuba ya ƙi ya “la’anta Allah.”—Ayuba 2:9.
en Whatever the case, she refuses to leave for home until Elisha agrees to go with her.
ha Ko yaya ya faru, ta ƙi ta koma gida sai Elisha ya yarda ya je tare da ita.
en When a young Christian refuses to go along, he or she may be targeted for ridicule or abuse.
ha Sa’ad da matashi Kirista ya ƙi ya bi su, shi ko ita za ta zama abin ba’a ko kuma zagi.
Showing page 1. Found 19 sentences matching phrase "refuses".Found in 5 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.