Difference between revisions of "Talk:spent"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
(No difference)

Revision as of 21:39, 31 July 2019

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> spent - translation - English-Hausa Dictionary - Glosbe

spent   

IPA: ˈspɛnt, /ˈspɛnt/; Type: adjective, verb;
Consumed, used up, exhausted, depleted.
Simple past tense and past participle of spend.
Consumed, used up, exhausted, depleted.
simple past tense and past participle of [i]spend[/i]
depleted of energy, force, or strength; "impossible to grow tobacco on the exhausted soil"; "the exhausted food sources"; "exhausted oil wells"
drained of energy or effectiveness; extremely tired; completely exhausted; "the day's shopping left her exhausted"; "he went to bed dog-tired"; "was fagged and sweaty"; "the trembling of his played out limbs"; "felt completely washed-out"; "only worn-out horses and cattle"; "you look worn out"

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.
    Show declension of spent

Spent

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.

Example sentences with "spent", translation memory

add example
en Another letter said: “The time once spent looking up words and explaining expressions is now spent gaining an understanding of the cited scriptures and how they tie into the lesson.”
ha Wata wasiƙa kuma ta ce: “A dā muna amfani da lokaci sosai wajen neman ma’anar kalmomi a cikin ƙamus da kuma yin ƙoƙari mu fahimci Turancin, amma yanzu muna amfani da shi wajen fahimtar nassosi da aka nuna a cikin talifin da kuma muhimmancinsu.”
en As a shepherd, David spent many a night gazing at the starry heavens and meditating on their incomparable Creator.
ha Da yake Dauda makiyayi ne, ya kasance a waje daddare sau da yawa, kuma ya rifta wannan zarafin don ya kalli taurari kuma ya yi bimbini a kan ikon Mahaliccinsu.
en Janny: Altogether we have spent over 120 years in the full-time service!
ha Janny: Idan aka haɗa shekarun da ni da mijina muka yi hidima, za su kai 120.
en If a question arises and there is no published direction on it, each publisher can consider: Was the time spent in the ministry?
ha Idan tambaya ta taso kuma babu wani umurnin da aka buga a cikin littattafanmu, kowanne mai shela zai iya yin la’akari da wannan: Shin na yi amfani da lokacin ne a hidima?
en During the decades that Noah spent building that ark, he was also “a preacher of righteousness.”
ha A wajen shekaru arba’in ko hamsin da Nuhu ya yi yana gina wannan jirgin, ya zama “mai-shelan adalci.”
en I spent many nights tearfully entreating Jehovah about these matters.
ha Na yi ta addu’a ga Jehobah da kuka don ya nuna min abin da ya kamata in yi.
en 4:8) The same might be asked about time spent with relatives.
ha 4:8) Wannan tambayar ta shafi yawan lokacin da ake yi wajen dangi.
en He had spent untold ages of time alongside Jehovah doing his Father’s will, being His “master worker.”
ha Ya yi rayuwa shekaru aru-aru tare da Jehobah yana yin nufin Ubansa, kuma ya zama “gwanin mai-aiki.”
en * Last year, the Witnesses spent 1,202,381,302 hours helping people to learn this Christian way.
ha * Shekarar da ta shige, Shaidun sun ba da sa’o’i 1,202,381,302 a taimaka wa mutane su koyi hanyar rayuwa ta Kirista.
en I now use the energy that I formerly spent on my job to help people spiritually.
ha Ƙarfin da nike amfani da shi a dā wajen aikina, a yanzu ina amfani da shi wajen taimaka wa mutane su bauta wa Allah.
en She concludes: “All the years I spent away from my home country have given me priceless experiences and many friends.
ha Ta ce: “Shekarun da na yi ina hidima a ƙasashen waje sun ba ni damar shaida abubuwa masu amfani kuma na yi abokai da yawa.
en Nellie and I spent 56 years together in Jehovah’s service and were privileged to help more than a hundred people come to a knowledge of Bible truth.
ha Ni da Nellie mun yi shekaru hamsin da shida muna yi wa Jehobah hidima tare, kuma muna da gatan taimaka wa mutane fiye da ɗari su sami sanin gaskiyar Littafi Mai Tsarki.
en But Jesus later stated, according to Luke 12:6, 7, that if a person spent two coins, he got, not four sparrows, but five.
ha Amma, daga baya Yesu ya ce, in ji Luka 12:6, 7, idan mutum ya ba da kwabo biyu, sai ya sami gwarare ba huɗu ba amma biyar.
en Jeffery spent most of his working life in marketing and sales for international ship owners based in the United Kingdom and the United States.
ha Wani mai suna Jeffrey ya yi yawancin rayuwarsa yana kasuwanci da masu jiragen ruwa da suke da zama a Biritaniya da kuma Amirka.
en Many of them spent ten years or more in military prisons.
ha Da yawa cikinsu sun yi shekara goma ko ma fiye da haka a fursunar sojoji.
en During that training, I met a Shinto priest who spent his spare time reading a book with a black cover.
ha A lokacin wannan horon, na sadu da wani firist na Shinto, wanda yakan yi amfani da lokacinsa na hutu don ya karanta wani littafi mai baƙin bango.
en Getting a good education takes time, but it is time well spent.
ha Samun ilimi yana ɗaukan lokaci, amma yana da muhimmanci.
en Time spent in this way can be most refreshing, as pondering over these things strengthens our own faith and helps us to conduct our Bible studies with greater effectiveness and enthusiasm.
ha Idan ka shirya yin nazarin Littafi Mai Tsarki da wani ta hakan, za ka karfafa bangaskiyarka kuma zai taimaka maka ka zama mai koyar da Littafi Mai Tsarki da kwazo.
en Perhaps after the next regular study session, some time could be spent in a profitable discussion of this subject as covered in another publication of Jehovah’s Witnesses, such as the brochure Should You Believe in the Trinity?
ha Wataƙila bayan nazari na gaba, za a ɗauki lokaci a tattauna wannan batun yadda aka bayyana a wani littafin Shaidun Jehovah, mujallar nan Ya Kamata Ka Gaskata da Dunƙulin-Alloli-Uku?
en He later spent some three years working on the “death railroad,” near what became known as the bridge over the river Kwai.
ha Ya yi shekara uku yana aiki a inda ake kira “hanyar jirgi na mutuwa,” kusa da inda daga baya aka kira gadan kogin Kwai.
en So he spent time teaching his children about Jehovah God and His laws.
ha Saboda haka, ya keɓe lokaci don ya koya wa yaransa game da Jehobah Allah da kuma dokokinsa.
en The more time they spent together, the closer they became.
ha Yawan lokacin da suke kasancewa tare zai sa su san juna sosai.
en What would he think of a Christian who spent hour after hour playing video games or watching television but did not have good personal study habits? —2 Corinthians 6:14b; Ephesians 5:3-5, 15, 16.
ha Yaya zai ɗauki Kirista da yake yin sa’o’i yana wasan bidiyo ko kuma yana kallon telibijin amma ba ya nazari mai kyau na kansa?—2 Korinthiyawa 6:14b; Afisawa 5:3-5, 15, 16.
en Describe the wilderness in which Jesus spent 40 days.
ha Ka kwatanta jejin da Yesu ya yi kwanaki Arba’in.
en 5 Abraham and Sarah spent most of their life living in tents as aliens in strange lands.
ha 5 Ibrahim da Saratu sun zauna a cikin tanti a ƙasar da ba tasu ba shekaru da yawa.
Showing page 1. Found 273 sentences matching phrase "spent".Found in 4 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.