Difference between revisions of "Talk:taxes"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with "<html><img align=right src="FILE"/></html>Category:TODOCategory:GlosbeTODOen <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/>...")
(No difference)

Revision as of 10:51, 25 March 2020

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> Taxes in Hausa, translation, English-Hausa Dictionary - Glosbe

taxes    

Type: verb, noun;
(uncountable): The mass noun for money paid to the government for public purposes.
Plural form of tax.
Plural form of taxis.
Third-person singular simple present indicative form of tax.
plural of [i]taxis[/i]
Money paid to the government for public purposes.
plural of [i]tax[/i]
third-person singular simple present indicative form of tax

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.

Taxes

Less reliable translations

We don't have straight translations, but we think one of translations given below may be right. Be careful.

Similar phrases in dictionary English Hausa. (1)

tax
gándúu, hàr̃áajìi

Example sentences with "taxes", translation memory

add example
en Are we tempted to resort to illegal means to avoid paying taxes?
ha Muna jin bin hanyoyin da ba sa bisa doka don mu guje wa biyan haraji?
en (Nehemiah 5:11) It was cruel to impose this on people already heavily burdened with taxes and a food shortage.
ha (Nehemiah 5:11) Zalunci ne a ɗora wa mutane da suke da nauyin biyan haraji da kuma ƙarancin abinci wannan.
en So to maintain a clean conscience before God and men, Christians obey the laws of the land, including those pertaining to the paying of taxes.
ha Saboda haka, don su kasance da lamiri mai tsabta a gaban Allah da mutane, Kiristoci suna biyayya ga dokokin ƙasa, har da waɗanda suka shafi biyan haraji.
en Thus, while rendering “Caesar” his due in the form of honor, taxes, and relative subjection, Jesus’ followers give “God’s things to God.”
ha Saboda haka, sa’ad da muke ba wa “Kaisar” abin da ke na shi, wato, girmamawa, haraji, da kuma biyayya da ta dace, mabiyan Yesu suna bai wa Allah, “abin da ke na Allah.”
en The responsibility for the disposition of taxes rests with the superior authorities, not with the taxpayer.
ha Amfani da haraji hakki ne da yake rataye a wuyar masu iko, ba ta mai biyan haraji ba.
en Hence, followers of Christ view the paying of all taxes as their Scriptural obligation.
ha Saboda haka, mabiyan Kristi sun ɗauki biyan dukan haraji a matsayin farilla ne daga Nassosi.
en What was Jesus’ attitude toward the paying of taxes?
ha Menene halin Yesu game da biyan haraji?
en A vicious circle may result —the government raises taxes to make up for such losses, and this in turn fosters more corruption.
ha Wannan yana sa gwamnati ta ƙara yawan haraji don ta sami isashen kuɗi kuma a sakamakon haka, cin hanci da rashawa tana daɗa yaɗuwa.
en (Mark 12:17) Jehovah’s people today follow this counsel and have been praised for their honesty, as in the payment of taxes. —Hebrews 13:18.
ha (Markus 12:17) Mutanen Jehovah a yau sun bi wannan gargaɗin kuma an yaba musu don yin gaskiyarsu, game da biyar haraji.—Ibraniyawa 13:18.
en THE PROBLEM: Human governments are funded by their citizens, most often through taxes and duties.
ha HALIN DA AKE CIKI: A yawancin lokatai, gwamnatocin duniya suna samun kuɗaɗen tafiyar da ayyukansu ne daga harajin da mutane suke biya.
en 19 One way in which the early Christians showed respect for “the superior authorities” was by paying their taxes.
ha 19 Hanya ɗaya da Kiristoci na farko suka daraja “masu mulki” ta biyan harajinsu ne.
en “I care for the taxes, contracts, and rent.
ha “Ni ke biyan haraji, kuɗin mota, da na haya.
en (Romans 13:1, 7) Those who desire to gain God’s approval pay all taxes that the authorities require of them.
ha (Romawa 13:1, 7, Littafi Mai Tsarki) Waɗanda suke son su samu amincewar Allah suna biyan dukan harajin da hukuma take bukata.
en Appropriately, Paul advised Christians to respect secular officials and to pay taxes. —Romans 13:1-7; Titus 3:1, 2.
ha Daidai ne da Bulus ya aririci Kiristoci su daraja masu mulki kuma su biya haraji.—Romawa 13:1-7; Titus 3:1, 2.
en Other helpful public services, such as road maintenance, sanitation, and education —usually paid for by taxes levied by governmental authority— may also come to mind.
ha Za mu iya tuna da wasu wurare da suke taimaka wa jama’a, kamar su kula da hanya, share mahalli, da kuma ilimi—da ake biya ta wurin haraji da gwamnati take ɗora wa jama’a.
en For that is why you are also paying taxes; for they are God’s public servants constantly serving this very purpose.”
ha Gama saboda wannan kuma ku ke bada gandu; gama su masu-hidiman bautar Allah ne, kullum suna la’akari da wannan abu.”
en (First Apology, chapter 17) And Tertullian told Roman rulers that their tax collectors owed “a debt of gratitude to Christians” for their conscientious payment of taxes.
ha (First Apology, babi na 17) Tertullian ya gaya wa sarakunan Roma cewa masu karɓan harajinsu ya kamata “su yi godiya ga Kiristoci” don biyar harajinsu.
en When Jesus uttered those words, the discussion centered on taxes.
ha Sa’ad da Yesu ya furta waɗannan kalaman, yana magana ne a kan haraji.
en If Jesus answered, ‘Yes, you must pay taxes,’ many of the Jews would not like what he said.
ha Idan Yesu ya ce, ‘E, dole ne ku biya haraji,’ yawancin Yahudawan ba za su so abin da ya ce ba.
en They appear, says historian Edwin Yamauchi, “as contracting parties, agents, witnesses, collectors of taxes, and royal officials.”
ha Sun bayyana, in ji ɗan tarihi Edwin Yamauchi, “a matsayin mutanen da suka karɓi kwangila, wakilai, shaidu, masu karɓan haraji, da kuma fadawa.”
en (Matthew 22:17-21) Jesus said this to correct his listeners’ thinking regarding the payment of taxes.
ha (Matta 22:17-21) Yesu ya faɗi hakan ne don ya daidaita tunanin masu sauraronsa game da biyan haraji.
en • What was the attitude of the early Christians toward (a) the spirit of the world, (b) secular rulers, and (c) the paying of taxes?
ha • Menene halin Kiristoci na farko wajen (a) halin duniya? (b) masu mulkin, da kuma (c) biyan haraji?
en However, they do pay their taxes and obey the laws of the land in which they live. —John 15:19; Romans 13:1, 7.
ha Amma, suna biyan harajinsu kuma suna biyayya ga dokokin ƙasar da suke zaune.—Yohanna 15:19; Romawa 13:1, 7.
en He knows that by subjecting himself to the superior authorities and paying due taxes, not only is he upholding the standard of the community in which he lives but he is also living in harmony with divine requirements.
ha Ya san cewa ta wurin yin biyayya ga masu iko da biyan haraji, ba kawai yana bin ƙa’idar ƙasar da yake ciki ba ne amma yana bin farillan Allah daidai.
en To gain God’s approval, we pay all taxes required by law
ha Don samun amincewar Allah, muna biyan dukan haraji da hukuma ta ce mu biya
Showing page 1. Found 48 sentences matching phrase "taxes".Found in 3 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.