akuya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Revision as of 13:47, 18 July 2019 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
akuya

Jam'i
awaki or awakai or akuyoyi

Singular
goat

Plural
goats

àkuyā̀ f | bunsuru/taure = namijin akuya m | buzurwa = longhaired goat | 'yar akuya = kid goat.

Hausziege 04.jpg
  1. ɗaya daga cikin dabbobin gida mai ƙaho da gajeriyar jela, ɗage a tanƙware, ana kuma cin namanta, ana shan nononta.
  2. Akuya is another way of spelling akwiya.

Related