Difference between revisions of "bawa"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
Line 5: Line 5:
 
# mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
 
# mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
 
# Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:
 
# Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:
## '' '''Bawan''' Allah''; wato dukkan halittacce ko mutumin kirki. <> a kind soul; all of God's creations.
+
## '' '''Bawa'''n Allah''; wato dukkan halittacce ko mutumin kirki. <> a kind soul; all of God's creations.
 
## '' '''Bawa'''n yarda''; watau wanda aka amince da shi bayan ya kawo kansa.
 
## '' '''Bawa'''n yarda''; watau wanda aka amince da shi bayan ya kawo kansa.
## '' '''Bawa'''n ciki; mutumin da komai ya samu cikinsa yake kashe wa.
+
## '' '''Bawa'''n ciki''; mutumin da komai ya samu cikinsa yake kashe wa.
  
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[bawa]] ==
 
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[bawa]] ==

Revision as of 22:03, 21 June 2019

Noun

Tilo
bawa

Jam'i
bayi

Singular
slave

Plural
slaves

  1. a slave or servant. baiwa = f. bondman <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta.
  2. mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
  3. Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:
    1. Bawan Allah; wato dukkan halittacce ko mutumin kirki. <> a kind soul; all of God's creations.
    2. Bawan yarda; watau wanda aka amince da shi bayan ya kawo kansa.
    3. Bawan ciki; mutumin da komai ya samu cikinsa yake kashe wa.

Google translation of bawa

Slave.

  1. (noun) slave <> bawa, baiwa; attendant <> bawa, bawo; maid <> bawa;