Difference between revisions of "bawa"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
Line 3: Line 3:
 
{{noun|slave}}
 
{{noun|slave}}
 
# a [[slave]] or [[servant]]. [[baiwa]] = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>. [[bondman]] <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta.
 
# a [[slave]] or [[servant]]. [[baiwa]] = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>. [[bondman]] <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta.
 +
#:''All praise and gratitude belongs to Allah who sent the Book down upon His '''slave'''. <> Dukkannin yabo da godiya na tabbata ga Allah, wanda ya aiko Littafin ga [[bawa]]n sa.'' --[[Quran/18/1]]
 
# mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
 
# mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
 
# Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:
 
# Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:

Revision as of 22:05, 21 June 2019

Noun

Tilo
bawa

Jam'i
bayi

Singular
slave

Plural
slaves

 1. a slave or servant. baiwa = f. bondman <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta.
  All praise and gratitude belongs to Allah who sent the Book down upon His slave. <> Dukkannin yabo da godiya na tabbata ga Allah, wanda ya aiko Littafin ga bawan sa. --Quran/18/1
 2. mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
 3. Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:
  1. Bawan Allah; wato dukkan halittacce ko mutumin kirki. <> a kind soul; all of God's creations.
  2. Bawan yarda; watau wanda aka amince da shi bayan ya kawo kansa.
  3. Bawan ciki; mutumin da komai ya samu cikinsa yake kashe wa.

Google translation of bawa

Slave.

 1. (noun) slave <> bawa, baiwa; attendant <> bawa, bawo; maid <> bawa;