gina

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

gina/yin gini

  1. ƙaga wani abu kamar katanga ko gida ko ɗaki <> constructing a structure, construction like a room or a building.
  2. yin tukwane <> the process of making pots.
  3. tona rijiya <> digging a hole.

Noun

Tilo
gina

Jam'i
babu (none)

f

  1. gara ko zago mai tashi da damina.
  2. rame