Open main menu

HausaDictionary.com | Search > β

haramta

Revision as of 11:01, 25 March 2020 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Verb

  1. to forbid <> mayar da abu haramun, watau hanuwar mutum ga aikata wani abu.
    and do not kill the soul which allah has forbidden, <> kuma kada ku kashe rai wanda allah ya haramta --Qur'an 17:33
  2. kasancewar abu haramtacce ga mutum, watau shari'a ta hana masa yin wannan abin.
Examples