jama'a

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. public, society.
    1. He has spent a combined total of 10 years in prison for showing too much skin in public, having been arrested multiple times. [1] <> Ya shafe shekara 10 a gidan kurkuku saboda fita tsirara a bainar jama'a baya ga cewa an sha tsare shi. [2]
    2. The difference is that most of us go on to cover up in our public lives. [3] <> Bambancin kawai shi ne mafi yawancin mu mu kan rufe jiki ne a cikin jama'a. [4]
    3. For decades, researchers bought into society’s belief that men have higher desire than women <> Shekaru aru-aru, masu bincike sun yi ittifaki da sauran jama'a da ke da tunanin maza sun fi mata yawan sha'awa --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire