Difference between revisions of "kurna"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with "<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # bishiya mai ƙananan ganye da ƙaya; takan yi 'ya'ya ƙanana da ake ci. # gudun kurna|gu...")
 
(No difference)

Latest revision as of 00:33, 14 July 2019

f

  1. bishiya mai ƙananan ganye da ƙaya; takan yi 'ya'ya ƙanana da ake ci.
  2. gudun kurna: ɗan-wake da ake yi da garin fulawa ko alkama maimakon wake.
  3. wahala ko wuya. <> struggle, difficulty.