learn

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Revision as of 23:06, 5 December 2017 by Admin (talk | contribs) (Text replacement - "https://ssl.gstatic.com/dictionary/static/sounds/de/0/" to "https://www.collinsdictionary.com/sounds/e/en_/en_us/en_us_")
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Verb

Plain form (yanzu)
learn

3rd-person singular (ana cikin yi)
learns

Past tense (ya wuce)
learned

Past participle (ya wuce)
learned

Present participle (ana cikin yi)
learning

  1. koyi/koya, iya yi wani abu, yi fahimta/fahimci
    Another said: "I never thought that chickens would be intelligent enough and learn quite so quickly." [1] <> Wani kuwa cewa ya yi: "Ban taba tunanin cewa kaji na da cikakken wayau ba tare da saurin fahimta sai daga bisani." [2]
    As a way to learn about psychology and cognition, the students performed experiments that involved training chickens. [3] <> A matsayin hanyar fahimtar fannin alkiblar tunanin da cikakkiyar fahimta, an sanya dalibai gwaje-gwajen da suka hada da bai wa kaji horo. [4]
    something the hens have learned, from personal experience, is mildly unpleasant. [5] <> daga abin da kajin suka koya daga gogewarsu ta rayuwa, cewa wannan matsala ce kankanuwa. [6]
    he learned Xhosa and Ndebele from his friends and neighbours, [7] <> ya koyi Xhosa da Ndebele daga abokai da makwabta, [8]


Google translation of learn

Koyi.

  1. (verb) koya <> learn, educate, instruct;