Open main menu

HausaDictionary.com | Search > β

maka

Verb

  1. buga ko doka
    An makawa ɓarawo sanda.

Harafi / Pronoun

Pronoun
maka

Pronoun
you, your

  1. harafi mai danganta abu ga abokin magana namiji. <> you, your (masc.)
    Na kawo maka littafinka <> I brought you (m) your book.
    and indeed, we are able to show you what we have promised them. <> kuma lalle ne mu haƙiƙa masu iyawa ne a kan mu nuna maka abin da muke yi musu wa'adi da shi. = [ 23:95 ] mu masu iyawa ne a kan mu nuna maka abin da muka yi masu wa'adi da shi. --Qur'an 23:95
Examples