reality
Noun
- a bisa gaskiya, a zahiri, haƙiƙa ko haƙiƙanin gaskiya <> in reality
- Then reality sets in. <> Sai batu na gaskiya. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- to become a reality <> ya tabbata
- his dream of getting rich became a reality <> burinsa na zama attajiri ya tabbata.