Open main menu

HausaDictionary.com | Search > β

result

Noun

Singular
result

Plural
results

  1. sakamako
    1. O'Dwyer has replicated this study with workers in the poultry industry, and found the same results. [1] <> ODwyer ya sake maimaita kwatankwacin irin wannan binciken tare da ma'aikata a gonar kiwon kaji, ya kuma samu sakamako iri guda. [2]
    2. His study involved just 33 children, but his results hint that a learned prenatal preference for garlic was maintained even years later <> Binciken na sa ya kunshi yara 33 ne kawai, amma sakamakon ya nuna cewa yara kan ci gaba da rike dandanon da suka koyi amfani da shi bayan shekaru da dama --bbchausa_verticals/082-baby-learning


Google translation of result

Examples