Difference between revisions of "shafe"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
m (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)
 
Line 6: Line 6:
  
==Verb==
 
==Verb==
# {{cx|time}} [[spend]], will gave [[spent]] x amount of [[time]].
+
# {{cx|time}} [[spend]], will have [[spent]] x amount of [[time]].
 
#: ''za ka '''shafe''' shekara hudu kana tukin mota sannan za ka '''shafe''' kwanaki 48 kana jima'i. <> you '''will have spent''' four years driving a car and 48 days having sex.''
 
#: ''za ka '''shafe''' shekara hudu kana tukin mota sannan za ka '''shafe''' kwanaki 48 kana jima'i. <> you '''will have spent''' four years driving a car and 48 days having sex.''
 
#: ''An '''shafe''' shekara biyar, sashen labarai na BBC ta yi duba me ya saura a kasar. [http://www.bbc.co.uk/news/resources/idt-72812243-8e55-42d1-89eb-668e5c5a3e75]''
 
#: ''An '''shafe''' shekara biyar, sashen labarai na BBC ta yi duba me ya saura a kasar. [http://www.bbc.co.uk/news/resources/idt-72812243-8e55-42d1-89eb-668e5c5a3e75]''

Latest revision as of 21:54, 31 July 2019

Noun

Tilo
shafe

Jam'i
shafe-shafe

m

 1. goga fenti a bango <> paint, wall painting
  Ina jin gemun akuyar nan ya kai tsawon burushin da ake shafen fenti a bango. <> I feel like this goat's beard can even reach the length of a paint brush. [1]

Verb

 1. (time) spend, will have spent x amount of time.
  za ka shafe shekara hudu kana tukin mota sannan za ka shafe kwanaki 48 kana jima'i. <> you will have spent four years driving a car and 48 days having sex.
  An shafe shekara biyar, sashen labarai na BBC ta yi duba me ya saura a kasar. [2]
  Mutumin da ya shafe shekaru biyar ya kasa kakkabe Boko Haram, har sai bayan zabe ya rage saura sati shiga sannan ya zage damtse don a sake zaben sa, shin wannan a duniya me zai fada na yarda. [3]
 2. shafa <> to rub, rubbed, touched, roll on or against
 3. obliterated
  but we obliterated their eyes <> sai muka shafe idanunsu. [4]

Google translation of shafe

Abrogated, eliminated.

 1. (verb) erase <> shafe, goge;