study

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
study

Plural
studies

  1. analysis, research <> nazari, bincike
    O'Dwyer's study is just one of many picked out by Lori Marino of the Kimmela Center for Animal Advocacy [1] <> Nazarin O'Dwyer daya ne kawai daga jerin wadanda Lori Marino ya dauko daga cibiyar kula da dabobi ta Kimmela da Kanab, [2]
  2. a study room <> ɗakin karatu, dakin nazari.

Verb

Plain form (yanzu)
study

3rd-person singular (ana cikin yi)
studies

Past tense (ya wuce)
studied

Past participle (ya wuce)
studied

Present participle (ana cikin yi)
studying

  1. koya, yi karatu
  2. (analyze, do research on) yi nazari, gudanar da bincike kan wani abu.
    She now plans to study whether these experiences have any impact on people's eating habits – [3] <> Yanzu ta shirya gudanar da bincike kan tasirin cin abin cin kaji da mutane ke yi, [4]


Google translation of study

Binciken.

  1. (verb) yi karatu <> study; ɗalibta <> study;