suna

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Revision as of 16:43, 14 March 2019 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:30083))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
Jump to: navigation, search

Hausa

Suna (n, m)

Tilo
suna

Jam'i
sunaye

 1. kalmar da ake amfani da ita wajen kira ko ambato ko wani abu.
  Kana da suna? <> Do you have a name?
 2. adadin kuɗin da mai kaya kan fara ambatawa kafin mai saye ya taya
  Audu ya sa wa motarsa suna. <> Audu gave his car a name. = Audu named his car.
 3. bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa
  Bikin suna <> Naming ceremony
 4. shahara ko/or mashahuri (famous, reputation)
  Ali Nuhu ya yi suna wajen harkar fina-finai.
 5. isimi (na kalma) <> (grammar) noun.
 6. they are in
  They are in Nigeria <> Suna Nigeria.

English

Noun

Singular
name

Plural
names

 1. A name is what a person, place, or thing is called or how it is identified.
  My name is Jack. <> Suna na Jack
  The party's name is APC <> Sunar ƙungiyar APC.

Synonyms

 1. label
 2. tag
 3. handle
  What's your Twitter handle? <> Meye sunanka na Twitter?
 4. brand
 5. alias

Related

 1. noun


Google translation of name

Sunan.

 1. (noun) suna <> name, noun, reputation, title;