Difference between revisions of "talala"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with "<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # ɗaure dabba da doguwar igiya cikin ciyawa don ta yi kiwo. {{syn|zarara|dabdala}} # bai wa...")
 
(No difference)

Latest revision as of 10:28, 9 October 2019

f

  1. ɗaure dabba da doguwar igiya cikin ciyawa don ta yi kiwo.
  2. bai wa mutum damar yin abin da yake so na ɗan lokaci don jarraba shi.