Difference between revisions of "tatsa"

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
(Created page with "==Noun== <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # matso ko fitar da nono daga hantsar dabba, musamman saniya. # ɗiban abu...")
 
(No difference)

Latest revision as of 18:01, 14 January 2020

Noun

f

  1. matso ko fitar da nono daga hantsar dabba, musamman saniya.
  2. ɗiban abu kaɗan daga cikakken buhu yadda ba za a gane ba. <> skimming off the top where it is hardly noticeable.
  3. samun dukiya ko wani amfani daga wani mutum ko jama'a.

Verb

  1. matsa
    An tatsa masa magani a ido.