yaɗuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. spreading. to spread.
    1. Methods of enlightening the public about terrible and rapidly-spreading diseases and how to gather information from the public. <> Sahihan hanyoyin fadakar da jama’a game da muggan cutuka masu saurin yaduwa da hanyar kwakulo labarai daga jama’a. [1]
    2. The deputy director for the Kano state committee on preventing the spread of animal diseases <> Darektan hana yaduwar cutar dabbobi ta jihar Kano [2]
  2. contagious
    Highly contagious; many people can quickly become infected <> Tana (Ebola) da saurin yaɗuwa; za ta iya kama mutane da yawa.