yet

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. amma, sai dai, duk da haka.
    1. Yet many people have little or no contact with the birds – at least, not while they are alive. <> Sai dai mutane da dama ba su cika hulda da tsuntsayen ba, musamman a lokacin da suke raye.
    2. Owen has found that some may be trapped inside their bodies yet able to think and feel to varying extents. <> Owen ya gano cewa wasu kawai a dabaibaye suke a daure cikin jikinsu, duk da haka suna iya yin tunani har su dan ji wani abu gwargwadon hali. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead

Google translation of yet

Duk da haka.

  1. (adverb) tukuna <> yet;