zama

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Revision as of 18:17, 28 July 2019 by Admin (talk | contribs) (Verb 1)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
Jump to: navigation, search

Hausa

 1. be; become; exist; being <> kasance
  So then being naked is so natural [1] <> Don haka zama zindir daidai ne kenan. [2]
 2. dai-dai da (same as) gama
 3. sa'a <> opportunity, chance

Noun

 1. sitting, living, stay

Verb 1

Dwi Satria Utama sit-down.jpg
 1. to sit, stay <> kasancewa zaune

Verb 2

 1. yi wa mutum wayo <> fooling; outsmarting someone

Glosbe's example sentences of zama

 1. zama. <> be a subject, be a, be, became, become a, become, becomes an, becoming, is, joint, live, lived, lives, ought, place, sitting, the.
  1. Za ka zama kamar Sama’ila, sa’ad da ka girma? <> Will you be like Samuel as you grow up?
  2. Bulus ya ziyarci waɗannan dattawa kafin su zama masu bi ne? <> Did Paul visit those elders before they became believers?
  3. (Zabura 72:18, 19) Wannan ya kamata ya zama al’amarin taɗinmu cike da marmari tare da dangi da kuma wasu. <> (Psalm 72:18, 19) That should regularly be a subject of our enthusiastic conversation with relatives and others.
  4. A wane lokaci ne Biritaniya da Amirka suka zama masu mulkin duniya na bakwai da aka kwatanta a cikin Littafi Mai Tsarki? <> When did the Anglo-American World Power become the seventh world power of Bible prophecy?
  5. 7 Kasancewa masu neman salama zai zama da wuya musamman idan muna jin wani ɗan’uwa mai bi ya ɓata mana rai. <> 7 Being peaceable can be a challenge when we feel that we have been unjustly treated by a fellow believer.
  6. Waɗanne matakai ya kamata mutum ya ɗauka domin ya hana zuciyarsa daga zama kamar marmara? <> What steps should an individual take to prevent his heart condition from becoming like shallow soil?
  7. Bayan an haife ni, iyalinmu sun yi zama na ’yan shekaru a birnin Leipzig, a Jamhuriyar Jamus ta Gabas, kusa da iyakar ƙasashen Czech da Poland. <> For the first few years of my life, my family lived near Leipzig, East Germany, not far from the Czech and Polish borders.
  8. (Misalai 13:20) A wata sassa, a kwana a tashi sai mu zama kamar mutanen da muke abokantaka da su—masu hikima ko wawaye. <> (Proverbs 13:20) In other words, eventually we get to be like those with whom we associate—either wise or stupid.
  9. Kamar yadda yake ‘ciyar’ da kansa, ya kamata miji ya zama mai yi wa matarsa tanadi mai kyau, a zahiri, a hankali, da kuma na ruhaniya. <> Just as he “feeds” himself, a husband ought to be a good provider for his wife—physically, emotionally, and spiritually.
  10. 4 Wataƙila muna zama a ƙasar da ba a ce lallai sai mun saka hannu a siyasa ba. <> 4 Where we live, the political environment may be calm, seemingly tolerant of true worship.
  11. Littafin nan Questions Young People Ask—Answers That Work, Volume 1, ya bayyana cewa: “Muddin ɗanka matashi yana zama a cikin gidanka, kana da ikon gaya masa cewa wajibi ne ya yi bauta iri ɗaya da kai.” <> The book Questions Young People Ask—Answers That Work, Volume 1, states: “As long as your adolescent lives under your roof, you have the right to require compliance with a spiritual routine.
  12. Bitrus ya zama manzo: 31 A.Z. <> Peter becomes an apostle: 31 C.E.
  13. A wane azanci ne Yesu ya zama “rai”? <> In what sense is Jesus “the life”?
  14. (Zabura 101:2) Yayin da muke zama cikin gidanmu, muna kallon telibijin, muna da Intane, muna mai da hankali mu bi gargaɗin Nassi cewa: “Fasikanci, da dukan ƙazanta, ko sha’awa, kada a ko ambata a cikinku, gama haka ya kamata ga tsarkaka; ko dauɗa, ko kuwa zancen wauta, ko alfasha, waɗanda ba su dace ba”? <> (Psalm 101:2) While sitting in our house, watching television, or connected to the Internet, do we take care to comply with the Scriptural admonition: “Let fornication and uncleanness of every sort or greediness not even be mentioned among you, just as it befits holy people; neither shameful conduct nor foolish talking nor obscene jesting, things which are not becoming”?
  15. Mun san cewa doron ƙasar nan tamu—wajen zama da kuma teku mai bala’in girma—ba za su iya rera waƙa ba. <> We know that our planet—the terra firma and the vast oceans—cannot sing.
  16. Ta yaya Sulemanu zai iya zama misalin kashedi a gare mu? <> In what sense can Solomon be a warning example for us?
  17. 19 Begen tashi daga matattu ya zama tabbata mai ɗaukaka ga shafaffu waɗanda suka kasance da aminci har mutuwarsu. <> 19 The resurrection hope has become a glorious reality for anointed ones who have been faithful unto death.
  18. Yaya zurfin biyayyarmu ga Allah ya kamata ya zama? <> How far should we go in obeying God?
  19. Tuban wannan mutumin, da ya zama manzo Bulus yana da muhimmanci a yaɗa bishara a tsakanin al’ummai.—Ayukan Manzanni 9:1-16; Romawa 11:13. <> The conversion of this man, who became the apostle Paul, played a vital role in the spreading of the good news among the nations.—Acts 9:1-16; Romans 11:13.
  20. A wane lokaci ne kuma yaya Yesu ya zama Shafaffe na Allah? <> When and how did Jesus become God’s Anointed One?
  21. Ruwan inabin cikin ƙoƙo kuma za ta kasance da tunasarwa cewa jinin Yesu da aka zubar shi ne tushen samun “gafarar zunubai,” saboda haka ya buɗe hanya domin a kira masu ci zuwa rayuwa a samaniya su zama magada tare da Kristi. <> The wine in the cup also serves as a reminder that Jesus’ shed blood would be the basis for providing “forgiveness of sins,” thus opening the way for the partakers to be called to heavenly life as joint heirs with Christ.
  22. Irin wannan saduwar takan biya bukatu na motsin zuciya da na jiki kuma ta zama dalilin farin ciki ga ma’aurata. <> Such relations can properly fill emotional and physical needs and be a source of pleasure to a married couple.
  23. 12 Manzo Bulus ya yi sadaukarwa sosai don ya zama mabiyin Yesu. <> 12 The apostle Paul gave up much to become a follower of Christ.
  24. Na amarya: “Ni [sunan amarya] na karɓe ka [sunan ango] ka zama mijina, in yi ƙaunarka kuma in so ka kamar yadda dokar Allah da ke cikin Nassosi Masu Tsarki ta tsara domin mata Kirista, har iyakar rayuwarmu tare cikin duniya bisa ga tsarin aure na Allah.” <> For the bride: “I [name of bride] take you [name of groom] to be my wedded husband, to love and to cherish and deeply respect, in accordance with the divine law as set forth in the Holy Scriptures for Christian wives, for as long as we both shall live together on earth according to God’s marital arrangement.”
  25. Kafin lokacin da bauta ta gaskiya za ta kasance cikin kamiltaccen yanayi, bari dukanmu mu yi ƙoƙari mu sa al’amuran Mulki ta zama na farko. <> Until true worship is brought to its perfected state, may we all strive to keep Kingdom interests in first place.