insight

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation

Noun

Singular
insight

Plural
insights

Tilo
basira

Jam'i
babu (none)

 1. (uncountable) A very good understanding of something; a clear idea about how something works. <> tsinkaya, tsinkaye, hangen nesa (foresight) [1], zurmuguɗɗu.
  1. He has insight into it. <> Yana da tsinkaye kan abun.
  2. their insight (perception) was blocked from my dhikr (remembrance)! and their capacity was inadequate to perceive and comprehend! <> waɗanda idanunsu suka kasance a cikin rufi daga tuna ni, kuma sun kasance ba su iya saurarawa. = [ 18:101 ] wadanda idanunsu suka kasance a rufe da tunawa da ni. kuma sun kasance ba su iya saurarawa ba. --Qur'an 18:101
  3. We need to get some insight into the causes of this problem.
  4. I just had a flash of insight about why she does that.
 2. (advanced planning) tanadi, shiri mai basira da hazaƙa, dabara.
  1. This is an insightful plan. <> Wannan shiri ne mai basira. [2]
  2. Taking this sort of break allows you to develop life experience and can give your more insight into how to solve problems differently. <> Irin wannan dogon hutun na iya bunkasa kwarewarki ta hulda da jama’a da dabarun warware matsaloli [3]