ita

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronoun

Pronoun
ita

  1. she, her <> wakilin suna mai wakiltar mace da ake magana a kan ta.
    Ita da kanta ta zo. <> She arrived by herself.
  2. kalmar da ake kiran uwar gida ko 'yar fari.

Noun

Tilo
ita

Jam'i
none

m

  1. wani siririn ɓawon kwangwala wanda ake sawa a saƙa don ya hana ta tsukewa


Google translation of ita

Outside, it.

  1. (pronoun) she <> ta, ita;