jimilla

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from jimla)
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
jimilla

Jam'i
jimillu

Singular
total

Plural
totals

f

  1. duka-duka ko gaba ɗayan wani abu (daidai da jimla) <> the whole, total, or sum or amount of something.
    1. Ka mai da hankali ga shafin da aka rubuta rabuwar masu shela ga jimilla. <> Pay particular attention to the publisher-to-population ratio. [1]
    2. Kuma da jimilla mai yawaitawar sun samu aiki mai-koshed wa wanda da sannu sannu ya juyad da dukan duniya cikin aljanna. —Farawa 1:26-30; 2:15. <> And the expanding population would have had the satisfying work of eventually turning the entire earth into a paradise.—Genesis 1:26-30; 2:15. [2]

Tilo
jimla

Jam'i
jimloli

Singular
phrase

Plural
phrases

  1. sentence, phrase

Verb / Fi'ili

  1. yi jimla <> to add
    don Allah yi mini jimlar wannan lissafin <> Do me a favor and add up these figures for me.


Google translation of jimilla

Number.