ka

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronoun

Pronoun
ka

 1. you, your (2nd person masculine). <> wakilin suna mai nuna bayanin aukuwar abu ga namiji a lokacin da ya shuɗe.
  maganin da ka sha ya yi amfani. <> the medicine you (male) drank worked.
 2. wakilin suna mai nuna umarni ga namiji.
  An ce kada ka tafi. <> You were told not to go.
  Ka ce: "Allah ne Mafi sanin tsawon zaman da suka yi." <> Say, Allah is most knowing of how long they remained. Quran 18:26
 3. wakilin suna da ke nuna namiji wanda ake magana da shi wajen yin abin da ya wuce.
  An ce ka zo ba na nan. <> I heard that you stopped by while I was gone.
 4. alternate spelling for kai.


Google translation of ka

The, you.