kafin

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. before, prior to
    From cuttlefish learning to recognize prey before they hatch, to birds memorising "passwords" in the egg to form a bond with their parents, it is clear that schooling begins before birth
    Kama daga kifin da ke gane abincinsa tun kafin a kyankyashe kwansa zuwa ga tsuntsayen da kan haddace kukan iyayensu tun su na cikin kwai, a bayyane take jarirai na koyon ilimi tukafin a haife su. --bbchausa_verticals/082-baby-learning

Google translation of kafin

Before, by.

  1. (conjunction) before <> kafin;
  2. (preposition) before <> kafin; by <> da, kafin, daga, zuwa;