kalma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
kalma

Jam'i
kalmomi

Singular
word

Plural
words

f

 1. furuci mai ma'ana mafi ƙaranci a zance. Haɗin kalmomi bi-da-bi ne ke yin jimla. <> word.
  John 1:1 Example Sentences
  1. A cikin farko akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah, kuma Allah akwai Kalma. [1]
  2. Tun fara farawa akwai Kalma, Kalman kuwa yana nan tare da Allah, Kalman kuwa Allah ne. [2]
  3. Tun fil'azal akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah yake, Kalman nan kuwa Allah ne. [3]
  4. In the beginning was the Word, and the Word was with God, and the Word was God. [4]
  5. Before the world began, the Word was there. The Word was with God, and the Word was God. [5]
 2. magana, batu <> statement
 3. Kalma is another way of spelling kalami.


Google translation of kalma

Word.

 1. (noun) word <> kalma; term <> lokaci, kalma, wa'adi;