kara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

For the Hausa word that means to increase or sound, see ƙara

Verb / Fi'ili

 1. jingina ko raɓa ko sakaya
 2. gwabza; fafata
 3. karanta.

Noun / Suna 1

f

 1. alkunya ko ragayya <> sensitivity, being sensitive to others' feelings.
  An yi masa kara.
 2. respect, courtesy.
 3. being screened off.
 4. wurin sayar da shanu <> a cattle marketplace

Noun / Suna 2

m

Tilo
kara

Jam'i
karare or kararuwa

 1. sandar dawa ko gero ko rake ko takanɗa da makamantansu (daidai da kare) <> a stick of something like corn, sugar cane, millet etc.
 2. karan sigari; watau taba sanda ɗaya <> a single cigerette
 3. karan hanci; ƙashin da ya bi tsawon hanci. <> a bone that is a length of nose


Google translation of kara

Added, further.

 1. (noun) stem <> kara, goda; cane <> kara; rush <> kara, kwagiri;


Related Tweets

 1. https://twitter.com/hausapedia/status/1053340161818443776?s=19
 2. https://twitter.com/HausaDictionary/status/1053934320275111936?s=19