kare

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna / Noun

Tilo
kare

Jam'i
karnuka or kannuka or karnai or karnau

Singular
dog

Plural
dogs

kare = m | karya = f

  1. (countable) A dog is a domestic mammal, related to wolves and foxes, that is often kept as a pet. <> kare - dabbar gida mai cin nama, mai numfashi a gurguje, mai ɗamammen ciki wadda girmanta ya yi na akuya. Ta na da alaƙa da dila da yanyawa.

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • (file)
  • (file)
  • Hausa

See ƙare (exhausted, finished, emptied)


Verb

  1. to protect, shield, defend. <> tsare wani abu.
    Mustafa, my guide, was only 17 when the Bosnian War began, but he still defended his Sarajevo neighbourhood [1] <> Mustafa, jagorana, na da shekaru 17 lokacin da yakin Bosnia ya barke, amma dai ya shiga cikin dakarun da su ka kare unguwarsu a Sarajevo [2]


Google translation of kare

Protect.

  1. (verb) protect <> kare, tsara; defend <> kare, tsare;
  2. (noun) dog <> kare;