kawo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Hausa

Verb

  1. brought, to bring <> iso, zuwa ko gabatar
    sun kawo saƙon da aka ba su. <> they brought the message they were given.
  2. ejaculate, come, release, climax <> zubo da maniyyi
  3. miƙo

Noun

m

  1. bishiya ƙatuwa mai ƙaya da take 'ya'ya baƙaƙe masu ɗan tsawo da ake kaɗawa kamar kacakaura <> pine trees


Google translation of kawo

Bring it, to.

  1. (verb) bring <> kawo; carry <> kawo;