kirari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

m

  1. (kirari in English) kirari is a Hausa word for a call, praise-epithet, courage-epithet, a motto. <> (kirarin Hausa) kirari shi ne zaɓaɓɓun kalmomin da ake furtawa a tsare don zuga ko kambamawa. Kirari shi ne kururuwar alheri ta murna da jin daɗi da ake yiwa mutum don ya ji daɗin an yabe shi.
    "Sarki zaɓen Allah!" kirarin sarakai ne <> "A chief is a God's choice" is a praise-epithet for chiefs.
    An yiwa angwaye kirari. <> The groomsmen received a praise epithet.


Google translation of kirari

Call, triumphing.