kirfa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna / Noun

kirfa f <> cinnamon.

  1. wani irin tsiro dangin kayan yaji. Akwai garin kirfa. <> A spice from the dried aromatic bark of the cinnamon tree, either rolled into strips or ground into a powder.
  2. wani irin magani mai yaji irin na mistaleta a cikn batta da ake shaƙa don maganin mura <> used as a cold medicine
    Shan kirfa tare da nono ko madara. [1] <> Drinking cinnamon together with milk.


Google translation of kirfa

Cinnamon.

  1. (noun) cinnamon <> kirfa;