kirki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

m

  1. kind, kindness, good, goodness <> kyakkyawan hali; taimakawa ko kyautatawa.
    1. Ba abin mamaki ba ne cewa Ruth da Orpah suna ƙaunar wannan mata mai kirki. <> It is not hard to see why Ruth and Orpah felt so attached to this kindhearted and unselfish woman.
    2. Mene ne zai taimaka mana mu ‘kasance da kirki zuwa ga junanmu’? <> What will help us to “become kind to one another”?
  2. a large amount. <> yawa.
    Sun ba mu amma babu abin kirki. <> They gave but not much.
  3. Kirki is another way of spelling kiski.


Google translation of kirki

Kind, good.

  1. (noun) integrity <> kirki; justice <> adalci, gaskiya, kirki; fair <> gaskiya, kirki; honesty <> kirki; sportsmanship <> kirki, gwanintar 'yan wasa;