kuka

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
 1. kuka or ku ka is the plural relative completive of you; 2nd person plural pronoun
  Abinda kuka yi bai dace ba. <> What you guys have done is not right.

Noun 1

Tilo
kuka

Jam'i
kukoki

f

powdered baobab
 1. ganyen bishiyar da ake shanya shi ya bushe a yi miyar kuka wato miyar tuwo <> a green soup made out of powdered baobab leaves.
  Miyar kuka = Miyan kuka. <> Baobab leaf soup/stew.


Noun 2

 • Hausa Pronounced kooka
 • (file)

Singular
cry

Plural
cries

Tilo
kuka

Jam'i
koke-koke

m

 1. crying, a loud shout.
  The baby's crying annoys him. <> Kukan jaririn ya dame shi.
 2. complaint, objection, need, necessity <> larura, buƙata, koke
  Manzon Allah (SAW) yana cewa: "Wuta ta kai kuka wajen Ubangiji tana cewa, Yaa Ubangiji! Sashina yana cinye sashi (saboda tsananin zafi) <> Allah's Apostle said, "The (Hell) Fire complained to its Lord saying, 'O my Lord! My different parts eat up each other.'
  na kai kuka na wurin shugabana <> I took my complaint to my boss
 3. stove

Verb

Plain form (yanzu)
cry

3rd-person singular (ana cikin yi)
cries

Past tense (ya wuce)
cried

Past participle (ya wuce)
cried

Present participle (ana cikin yi)
crying

 1. to cry <> yin kuka


Google translation of ku ka

Stand up, you.

 1. (verb) cry <> kuka; howl <> kuka;
 2. (noun) complaint <> kuka, ƙara; buzzer <> kuka; whine <> kuka; moan <> kuka, ƙara;