kuma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
 1. and also, as well, meanwhile
  1. but also walked around naked. [1] <> kuma sun yi yawo tsirara. [2]
  2. Kuma daga kome mun halitta nau'i biyu = Kuma muka halitta kome nau'i biyu (na miji da mace) <> And of every thing We have created pairs. --Quran/51/49
 2. else
  1. Who else is coming? <> Sai wa kuma zai zo?
  2. nothing else <> ba kuma wani abu = ba wani abu kuma.

Google translation of kuma

same to you, Too, and.

 1. (adverb) else <> kuma; besides <> kuma, ban da wannan; too <> kuma, kuwa, fiye da; again <> sake, kuma;