kunne

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
kunne

Jam'i
kunnuwa or kunnaye

Singular
ear

Plural
ears

m

  1. ear - (countable) A part of the head (or face) used for hearing. <> sashen jiki da ke saman kunci wanda ake jin sauti da shi.
  2. reshe guda na gwafa.
  3. tsiro ɗaya ko buyu da masu sarauta ke fitowa da shi in sun naɗa rawani


Google translation of ear

Kunne.

  1. (noun) kunne <> ear;