kura

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
kura

Jam'i
kuraye

Singular
hyena

Plural
hyenas

A hyena

kura, kure, siyaki = m | kura = f

  1. dabbar dawa mai dabbare-dabbaren jiki da zamammun ɗuwawu da ƙaton kai, mai cin dabbobi har da mutane.
  2. kuɗin da dillali ke samu wajen ƙara wa mai saye kuɗi da rage wa mai abu kuɗi.
  3. amalanke.
  4. abin wasa da yara kan yi da tsingaro ko murfin kwalba ko langalanga tare da zare su riƙa jujjuyawa ko wurgawa, yana ƙara (wu-wu), mai kama da kukan kura.
  5. ƙarfe mai kunnuwa da ake ɗauko gugan da ya faɗa rijiya da shi.
  6. kukan kura: ƙundumbala.
  7. ladabin kura: girmama ko rusuna wa mutum saboda yana kusa.
See also ƙura