gidan kurkuku

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from kurkuku)
Jump to: navigation, search
  1. prison, jail
    He has spent a combined total of 10 years in prison for showing too much skin in public, having been arrested multiple times. [1] <> Ya shafe shekara 10 a gidan kurkuku saboda fita tsirara a bainar jama'a baya ga cewa an sha tsare shi. [2]
    In prison he was often put into solitary confinement for his refusal to wear clothes. [3] <> A kurkuku an sha kebe shi saboda ya ki yadda ya sanya tufafi. [4]
  2. ɗan kurkuku, watau fursuna <> a prisoner.

Google translation of gidan kurkuku

Prison.