kuwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
See also ku

Harafi

  1. kalma mai ƙarfafa magana; ana amfani da ita kamar haka:
    Shi kuwa bai yarda ba; wato shi dai ko shi kam bai yarda ba.
  2. kalmar da ake amfani da ita wajen ƙarfafa tambaya
    za ka zo kuwa? = watau za ka zo ɗin ko.

Noun

Tilo
kuwa

Jam'i
babu (none)

Singular
yell

Plural
yells

Singular
scream

Plural
screams

f

  1. ihu <> a loud yell or scream. Kuwa is another way of spelling kuwwa.
    ya buga kuwa?
  2. hargagi