ƙwai

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from kwai)
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
ƙwai

Jam'i
ƙwaiƙwaye or ƙwayaye

Singular
egg

Plural
eggs

m

  1. Wata mulmulalliyar halitta da tsuntsaye suke fitowa da ita daga mahaifarsu, wadda kuma bayan wani ɗan lokaci sukan ƙyanƙyashe ta don ɗan tsakon ya fito daga ciki. <> egg
  2. ƙwan fitila <> light bulb: watau abu fari na gilashi wanda yake hana iska kashe wutar fitila.

  1. ƙwan-lantarki <> light bulb: wani abu na gilashi wanda aka yi shi musamman don ya bayar da hasken wutar lantarki.
  2. ƙwan-maƙera, daidai da kashin maƙera.

Google translation of ƙwai

Eggs, egg.

  1. (noun) egg <> ƙwai;