kwano

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
kwano

Jam'i
kwanuka or kwanoni or kwanunnuka

m

  1. a plate, bowl, or pan, metal tub <> makai na ƙarfe don cin tuwo ko shan ruwa.
  2. wani farin ƙarfe fale-fale mai tattara da ake rufe saman gini da shi.

Google translation of kwano

Bowl.

  1. (noun) bowl <> kwano, tasa; tin <> kwano, gwangwani, kuza; basin <> tasa, kwano;