kyankyaso

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
kyankyaso

Jam'i
kyankyasai

Singular
cockroach

Plural
cockroachs

Singular
roach

Plural
roachs

kyankyaso - cockroach.jpg

m

  1. cockroach, roach - a bug <> wani ƙwaro da launin makuba mai fukafukai mai zama a wurin ƙazanta musammam masai.
    1. A cikin wahayi, Joel ya ga tsutsa, fara, da kyankyaso da suka kai hari. <> Invasion by the caterpillar, the locust, and the cockroach is what Joel sees in vision. [1]
    2. An tatso madara daga kyankyaso. [2]


Google translation of kyankyaso

beating.

  1. (noun) cockroach <> kyankyaso;