kyauta

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
See also Kyauta

Suna / Noun

Tilo
kyauta

Jam'i
koyautoci or kyaututtuka

Singular
gift

Plural
gifts

Singular
present

Plural
presents

 1. gift, present <> baiwa, wani abun da aka bada don ra'ayi ba tare da an yi wani aiki ba ko an biya

Adjective

 1. (for nothing) free <> a kyauta, a fayu, a banza
  This loaf of bread is free. It costs $0. <> Burudin kyauta ne. $0 ne kuɗin sa.
  The government provides free healthcare for people who cannot afford it.
  the food is free <> ana ba da abincin kyauta
  he got it for free <> ya same shi a fayu


Google translation of kyauta

Free gift, present.

 1. (noun) grant <> baiwa, kyauta; present <> kyauta; prize <> kyauta; donation <> kyauta, taimakon kuɗi; reward <> sakamako, lada, kyauta;