lada

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
lada

Jam'i
babu (none)

m

  1. (religious) reward, compensation <> sakamako don wani aiki da aka yi.
    Accepting what their Lord has given them. Indeed, they were before that doers of good. <> Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya su. Lalle , sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka. --Qur'an 51:16


Google translation of lada

Reward, rewards.

  1. (noun) reward <> sakamako, lada, kyauta;