life

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
life

Plural
lives

Tilo
rai

Jam'i
rayuka

  1. rayuwa, halitta
    I hate my life. <> Na tsani rayuwa ta.

    Although the backbone is one of the most important innovations in the history of life, its origins have long been shrouded in mystery
    Koda yake kashin baya na daga cikin muhimman kirkire-kirkire a tarihin halitta, kawo yanzu an kasa tantance asalinsa. --bbchausa_verticals/081

Google translation of life

Rai, rayuwa.

  1. (noun) rayuwa <> life; zaman duniya <> life;