lokuta

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
lokaci

Jam'i
lokuta or lokaci-lokaci

Singular
time

Plural
times

  1. The plural form of lokaci; more than one lokaci. <> times, periods
    "It is important to determine whether their welfare might be reduced at these times." [1] <> "Yana da matukar alfanu a tantance ko suna samun cikakkiyar kulawa da za su rage matsalolin a irin wadannan lokutan." [2]
  2. hours
    And in the hours before dawn they would ask forgiveness, <> Kuma a lõkutan asuba sunã ta yin istigfãri. = Kuma a lokutan asuba suna yin istigfari. --Qur'an 51:18


Google translation of lokuta

Cases.