lost

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

Plain form (yanzu)
lose

3rd-person singular (ana cikin yi)
loses

Past tense (ya wuce)
lost

Past participle (ya wuce)
lost

Present participle (ana cikin yi)
losing

 1. The past tense of lose. <> ɓata/ɓace, ɓatar da, faɗi.
  I lost my phone at work. <> Na ɓatar da waya ta a aiki.
  We lost the game. <> Mun faɗi a wasan. = An cinye mu a wasan.
 2. The past participle of lose. <> ɓace
  Her keys are lost. <> Mukullanta sun ɓace. = Mukulli ya ɓace mata.
  Lost and found <> Sashen cigiya da sanarwa.


Google translation of lost

Rasa.

 1. (adjective) wanda ya ɓace <> lost;