mahaifa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun 1

Tilo
mahaifi

Jam'i
mahaifa

  1. parents (mahaifiya = f = mother)
    1. and your lord has decreed that you not worship except him, and to parents, good treatment. <> kuma ubangijinka ya hukunta kada ku bauta wa kowa face shi, kum game da mahaifa biyu ku kyautata kyautatawa, = [ 17:23 ] ubangijinka ya hukunta cewa kada ku bautawa kowa sai shi, kuma ku kyautawa iyayenku. Qur'an 17:23

Noun 2

Tilo
mahaifa

Jam'i
mahaifai

  1. the womb <> ciki (the abdomen or stomach.), mahaifa ita ce wata jaka-jakaa da jinjiri yake kwanciya a ciki, takan kuma faɗo bayan haihuwar jinjirin
  2. In female mammals, the organ in which the young are conceived and grow until birth; the uterus.
  3. gari ko unguwar da aka haifi mutum <> a person's birthplace or hometown or the place where something is made or formed.


Google translation of mahaifa

Uterus, parents.

  1. (noun) parents <> mahaifa; uterus <> mahaifa; womb <> mahaifa;